Nasan mutane sun san Hotel wajen samun kudade ne masu yawa, ba tare da sanin cewa shin Hotel din wane irin naqasu da gurbata tarbiyyar matasa da manyan kawai yake ba, a a koma masu wannan Hotel din sun san da hakan, babban burinsu su samu Kudi Ko ta yaya.
Shin Ka taba jin Wanda ya sayi Hotel kuma ya mayar da Shi Makarantar Alqur'ani?.
Idan Ka sani to ga wani bawan Allah Sai Ka kidanyashi daga cikin wadan da Baka sani ba, idan kuma baka sani ba to ga Dr. Nuruddin Shekh Muhammadul Murtala Zawiyya Gusau (Sarkin Yakin Faidha)
Sunan Hotel din BLESS HOTEL dake January ta Gabad Gusau.
Da irin wannan musulmi zasu dinga yiwa Addinin Allah Hidima.
Wannan bawan Allah ya samu cikakkiyar tarbiyya irin ta Addinin Musulinci kuma ya rayu a gidan malamai.
Muna roqon Allah Madaukakin Sarki Daya saka masa da mafificin alheri.
Comments
Post a Comment