Cotun Daukaka Kara

Kawo yanzu babu cikakken bayani kan dalilin ɗaukar matakin, sai dai hakan na zuwa yayin da aka kammala kusan galibin shari'un 2023 a kotunan sauraran ƙararrakin zabe.

Comments