Shahararren Mai Kudin Najeriya AbdulSamad Rabu'u Ya Bada Tallafin $2.5 Million Domin Sake Gina Masallaci.
1 Abdul Samad Rabi'u, shugaban rukunin Company BUA Group ya bada tallafin $2.5 million domin Sake Gina babban Masallacin Juma'a na Zaria.
2 Masallacin Wanda yake a tsaye fiye da shakaru 150 da ginawa, kuma Yana nan cikin masarautar Zazzau a cikin jahar Kaduna, ya rushe a watan Agustan Bana (2023).
3 Rabu'u Yana daya daga cikin shahararrun masu kudin nahiyar Africa kuma Mai son taimakon mutane.
Damuwa Baki magunta
Comments
Post a Comment