Shin Ko kasan Wanda ya Fara kafa MICROFINANCE

Muhammad Yunus wani attajirine a Kasar Bangladesh Wanda Allah Madaukakin Sarki ya mallaka masa $2 Billion.

Ya mallaki wannan kudin amman sai yayi wani tunani cewa a daki guda fa yake kwana, to shin menene amfani kudin, kuma ga mutane suna cikin bakin talauci sai yayi wani tunani na bawa masu kananan sana'o'i rancen $200 USD Wanda babu kudin ruwa aciki domin su qara bunkasa wadan nan sana'o'in nasu.

Yayi wannan abin tagomashin a shekara ta 2006.

Kuma Jaridar NEW YORK TIME dake America ta karramashi a shekara ta 2017.

Comments