Shin Menene Ra'ayinKa Akan Shigo Da Shinkafa

An bada izinin shigo da Kayan abinci har da Shinkafa, sakamakon kiraye-kiyare da akewa Gwannatin Tarayya Saboda tsananin tsadar rayuwa da kuma yunwa da ta ke cin sassan Kasar Najeriya.

Shin shigo da shinkafar shine maslaha Ko kuma a bari 'Yan kasuwa su cigaba da sarrafa ta gida.

Menene Ra'ayinKa.

Comments