'Yan Najeriya Na Tsaka Mai Wuya

Talaka ya cire tunanin wannan Gwamnatin ta Najeriya zata taimake Shi, Budget din Kasata Najeriya na Bana #28 Billion ne kudin abincin gidan shugaban Kasa.


Comments